Bomboloni doughnut

Sarari yummy treat @cook_36489263
Bomboloni doughnut
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki tankade flour dinki ki ajeta gefe
- 2
Sannan ki samu yeat kisa a kofi tareda suger kixuba da rwan dumi tsawon 5 mint xakiga ya tashi ya cika kofin
- 3
Sannan ki kawo madaran da qwai ki xuba akan flour tareda ruwan yeast dinki ki bugashi sosai
- 4
Xaki kaishi rana ya tashi na tsawon 30 mint
- 5
Sannan ki dauko ki sake bugawa harse kinga ta xama soft kina iya jan flour din bata yageba
- 6
Sannan ki fara moulding dinta harse ta bada circle shape sosai sannan ki qara ajewa ya tashi
- 7
Xaki xuba mai da yawa a fan yanda xeyi balance baxe yi qasa ba
- 8
Sannna ba a buqatar man yay xafi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16703769




sharhai