Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki xuba ingr dinki ki kwaba flour din ki barta tai resting
- 2
Sannan kiy cutting dinta into pcs sannan
- 3
Xaki saka rolling pin kina molding yadan bude kadan sannn ki dinga brushing da man gyada kina barbada flour
- 4
Xaki daura kamn guda hudu kai amma shi na saman ba a saka masa mai flour ake barbadawa kawai
- 5
Daganan seki murxa yay fadi sosai sekisa pan a wuta ki gasa da wuta kadan
- 6
Seki xo kina barewa ahankali kina cirewa
- 7
Tinda mun hada guda 44 kenn kowni peper huduxe bamu guda 16 pcs
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16703862







sharhai