Soyayyan kwai

Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
#lunchbox yarana sunason soyayyan kwai a box dinsu
Soyayyan kwai
#lunchbox yarana sunason soyayyan kwai a box dinsu
Umarnin dafa abinci
- 1
Yadda nakeyin nawa ina fara zuba ruwa kamar 1tspn acikin bowl sai in kawo maggi
- 2
Na da duk wani dandano danake sai in zuba cikin wann ruwan sai in fasa egg dina in saka albasa da tumatur
- 3
Sai in kada in zuba mai a fan ko insaka butter sai in ya dauki zafi in juye in soya shikenn
- 4
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16766034









sharhai