Dafadukan shinkafa da hadin kayan lanbu da nama
ummi ahmad @cook_16689892
Dafadukan shinkafa da hadin kayan lanbu da nama
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kokumba tumatur da albasa a yayyanka kanana sai a ajesu a gefe
- 2
A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a wanke shinkafa a zuba a cikin ruwan tukunyar a gauraya sannan a rufe a barshi ya dahu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8764566



sharhai