Taliya me alayyahu
aunty subee @cook_17503281
Tana da matukar dadi ga kara lpy saboda ansa mata alayyahu
Taliya me alayyahu
Tana da matukar dadi ga kara lpy saboda ansa mata alayyahu
Steps
- 1
Zaki wanke kayan miya albasa,tattasai,attarugu seki nika kidafa sosai
- 2
Seki sa Mai a tukunya ki yanka albasa kisoya
- 3
Seki sa tumatur na leda ki soya sekisa kayan miyan ki soya
- 4
Seki tsaida ruwan kisa magg da gishiri da curry ki rufe harya afasa
- 5
Yana tafasa sekisa taliyar kisa soy sauce ki rufe idan takusa nuna sekisa alayyahun shikenan seki rage wuta bayan minti 2 seki sauke.
- 6
Sesa egg seci😀
Similar Recipes
More Recipes
-

Mahapatrapratikshya7 -

Barnali Debdas
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Archana Agrawal
-

Corn 🌽 Capsicum 🫑 Cheesy Toast
Bina Anjaria
-

Nutan Shah
-

Bina Anjaria
-

Sara Ramy
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Matt K
-

FMBJen
-

Lance Wilson
-

Hauwa J Mai Atamfa
-

Subhalaxmi Samantaray
-

Hafsat Abdullahi
-

Passi Vikshali
-

Cheesy Chicken and broccoli pasta (Gluten free)
Ahmed Khalid -

Shina Sardana
-

Fresh Tomato salsa with Nachos
Tina matta
-

Prachi Gupta -

Hauwa Rilwan
-

Versha Tuteja
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10016455







Comments