Umarnin dafa abinci
- 1
I washed my meat stock fish and dry fish put in a clean pot and set on fire
- 2
Sai na yanka gayan oha da hanu na wanke and set aside
- 3
In a bowl na sa ogiri thickenen na kwaba da ruwa and set aside
- 4
Sai na sa ruwa kadan a nama na Maggi gishi sa na rufa ya dahu
- 5
I pound my tatashe da tarugu na hada da albasa
- 6
Da nama ya dahu the way I wanted it Sai na zuba su kayan Miya na Maggi na rufa
- 7
Sai na sa manja na juya Da thickenen din naiyi ta jujawa har yayi melting Sai na rufa ya dahu for some minutes
- 8
Sai na zuba ganyen oha na rufa for five minutes
- 9
Na sauke and serve with my Apu
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10063008




sharhai