Sauce din kayan lambu da cabbage

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Zaki iya cin sauce dinnan da farar shinkafa ko cous cous

Sauce din kayan lambu da cabbage

Zaki iya cin sauce dinnan da farar shinkafa ko cous cous

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

daya
  1. Karas uku
  2. Dogon wake guda bakawai
  3. Koren wake Cikin hannu
  4. Albasa daya
  5. Attaruhu uku manya
  6. Manja cokali biyu
  7. Mai cokali daya
  8. Maggi biyu
  9. cokaliKayan kamshi rabin karamin
  10. Albasa me lawashi
  11. Koren tattsai daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara attaruhu da albasa da tattasai da lawashu ki yankasu kanana ki saka mai da manja a pan ki soya ko zuba maggi da kayan kamshi ki juya.

  2. 2

    Ki zuba yankakken karas da koren da dogon wake ki juya ki barsu su danyi laushi.

  3. 3

    Ki yanka cabbage ki wanke ki zuba aciki da lawashi ki basu minti biyar sae ki kashe, ki zuba yankakken koren tattasai.

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes