Potatoes balls
Potatoes balls
Steps
- 1
Zaki fere dankali ki wanke shi kirabashi gida 4/6 saiki zuba shi cikin tukunya kizuba ruwa sannan kisa salt nd magg kadan saiki rufe ki barshi yadahu sosai yanda da kin tashi dameshi zaiyi batareda kindau lokaci ba.
- 2
Bayan ya dahu saiki juyeshi cikin wani kwando ki barshi ya tsane sosai saiki juyeshi cikin wata robar kisa ludayi kiyita dameshi har yayi laushi
- 3
Bayan yayi laushi saiki kara dandano nd spices saiki kara mix saiki dauko hadin meat dinki kina zubawa ciki kina rufe bakinsa ki mulmula yayi Kamar ball
- 4
Saiki fasa Kwai kina sanya wannan ball din sannan kitsoma cikin cornflakes wanda kikai blender dinsa Sama sama saiki soya aci dadi lf
- 5
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

GARLIC & SESAME OIL CUCUMBER SALAD
Pinkblanket's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Durreshahwar Khan
-

Title : Paneer Chatpatta Cutlet
Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Spuds with Garlicky Mayonnaise and Paprika
Foodiegeektrish
-

Heena Jani
-

Hearty Italian Style Beef Stew
Kels Ro
-

cook 1
-

tracymerten
-

Roasted Chicken Wings With Rosemary
Foodielover
-

Sarsoora -

Flavors by Soumi
-

Avleen -

Cookingdelight
-

Vera Anghelescu
-

Tamanna Varshney
-

Shivani Pradeep Varshney
-

Reena Andavarapu
-

Hadia Anwar
-

Hadia Anwar
-

Raduma Jamse (0716271944)













Comments