Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke gayen lattus da ruwan gishiri a yanka,a yanka tumatir da albasaa
- 2
A daka soyayyar gyada a turmi a saka barkono,tafarnuwa da knorr cube's
- 3
A samu bowl a xuba shinkafar, lattus da dakakiyar gyada a saka yankaken tumatir da albasa sai man kuli kadan da maggi star.
- 4
A juya sai ci😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10347252



sharhai