Sauce din alayahu da kifi

mrs gentle
mrs gentle @MAS09

Wannan girkin yana cikin abincin da nake so cikin girkunan ketosis diet .#PIZZASOKOTO

Sauce din alayahu da kifi

Wannan girkin yana cikin abincin da nake so cikin girkunan ketosis diet .#PIZZASOKOTO

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alayahu
  2. Kifi
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Tafarnuwada citta
  6. Seasonings
  7. Spices
  8. Oil
  9. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A yanka alayahu a wanke da ruwan gishiri.

  2. 2

    A samu ice fish a yanka a wanke da ruwan gishiri a barshi yasha iska

  3. 3

    Idan Kifin yasha iska a daura kasko a wuta a xuba mai a yanka albasa da tafarnuwa,idan mai yayi zafi a xuba kifin a suya.

  4. 4

    Idan an gama suya kifi sai a cire mashi kaya a farfasashi

  5. 5

    Sai ki dauki tattasai da albasa ki yankasu ki daura a pan ki xuba mai kadan idan sun rusuna sai ki xuba kifi dinki ki saka seasonings n spices of ur choice sai ki xuba alayahu shima kiyi greating fresh ginger da garlic a ciki, sai ki juya for like 5ms sai ki sauki ki yanka cucumber aci da ita

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs gentle
mrs gentle @MAS09
rannar

sharhai

Similar Recipes