Dambun Naman Rago

Ayshat Wazirie
Ayshat Wazirie @cook_17709480

😋Yanada dadi sosai iyalina suna sunshi🥰#PIZZASOKOTO

Dambun Naman Rago

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

😋Yanada dadi sosai iyalina suna sunshi🥰#PIZZASOKOTO

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman Rago danye
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. Kayan dandano
  6. Kanyan kamshi
  7. Ruwa
  8. Mangida
  9. Gishiri
  10. Kayan yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke Naman Ragonki sosai kisa atukunya ki zuba ruwa ki dora awuta ki yanka albasa kizuba ki daka tafarnuwa kizuba kisaka kayan dandano da gishiri kadan(domin idan yasoyu magin yana kara fitowa) kisaka kayan kamshi kisa kayan yaji inkina bukata, kibarshi yadahu sosai sai yayi laushi yashenye ruwa, saboda kayan dandano sushiga jikinshi sosi

  2. 2

    Kidauko tarugu da albasa kidaka su sosai kidauko naman dakika dafa kigamesu su ga turmi kidaka sosai

  3. 3

    Kidauko kaskon suya kidora awuta ki sa man gida kadan bada yawaba (ba’a soya shi da kitse) idan mai yayi zafi kirika diba kadan kadan kina soyawa, kisa wuta kadan kirika juyashi akai akai karyakune

  4. 4

    Idan yasoyu sosai kisauke kimatse mai dasauri sosai kafin yahuce(idan yahuce mai baya fita) kuma bazai yi dadi ba idan akwai mai cikin shi

  5. 5

    Acidadi lafiya👍😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Wazirie
Ayshat Wazirie @cook_17709480
rannar

sharhai

Similar Recipes