Taliyan yara,dafaffiyar kwai tare da kayan lanbu
Taliyan yara,dafaffiyar kwai tare da kayan lanbu
Steps
- 1
Da farko Zaki daura ruwa akan wuta ki barta ta tafasa bayan ta tafasa saiki dauko taliyan yara leda uku ki zuba a ciki sai ki zuba Dan dananta a ciki inta dahu saiki saukar ki sami abin siyaye taliya ki tsaneta bayan nan saiki sami mazubi mai kyai ki adanata aciki ki ajiye a gefe bayan nan saiki sami kayan lambunki ki wanke ta mai kyai ki yankata kanana kanana ki ajiye a gefe saiki daura tukunya ki zuba mai kibarta tayi zafi sosai saiki dauko kankakkiyar kayan lambunki ma'anan cabbeji,karas,kore
- 2
N tattasai,tarugu,yankakkiyar albasa lawashi koren tattasai saiki zuba a ciki kibarta tadanyi minti 5 haka saiki budeta sannan ki zubamata sinadari taliyan yara damuka rage saiki juyata da kyau sannan ki dauko taliyan yara damuka tsaneta kizuba a cikin wanann hadin kayan lambu ki na juyata da kyau sannan ki rufe ki Bata minti 2 ta turara daganan angama taliyan yara mai kayan lambu,,abu na gaba Kuma shine zamu dafa danyen kwanmu ta dafu dakyai saimu bareta mu yi sarving.#hafsy best kitchen
Similar Recipes
More Recipes
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Litchi Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Vedangi Kokate
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Cook With Namrata Jamun Fusion
Namrata sarmah
-

Moong Dal Ki Sabji Healthy Bhi Tasty Bhi
Shobha Rathod
-

Grandma's Tuna Noodle Casserole
Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Leelumae
-

Leelumae
-

Phirdaucy Abubakar
-

sarita Sharma
-

Egg bhurji pakora with air fryer
Krishna Biswas
-

Clarah Aluso
-

Dankalin turawa,cabbegi,tareda kifi da dunkulalliyar nama
Hafsat Bukar Jatau -

Sauteed Mixed Veg With White Wine and Parsley
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Sarah
-

Mumtaz Ramzan
-

Supriya Agnihotri Shukla







Comments