Kibda (Egyptian liver sauce) and French fries

Abinci ne me dadeen ci musamman da safe sannan yana da amfani a jiki musamman ma ita hanta tana da amfani sosae a jiki 😍
Kibda (Egyptian liver sauce) and French fries
Abinci ne me dadeen ci musamman da safe sannan yana da amfani a jiki musamman ma ita hanta tana da amfani sosae a jiki 😍
Steps
- 1
Farko xaki hada kayan ki gu guda ki gyara kayan miyan ki ki yanka su manya ba kanana ba hanta ma ki yanka madaedaeta
- 2
Ki fere dankalin ki ki yanka yanda kike so ki dora mai a wuta in yayi xafi ki saka gishiri ki soya se ki samu wani kaskon ki saka mai bame yawa ba ki barshi yayi xafi seki xuba hanta dinki da kika yanka kika wanke ki matsa lemon tsami ki rufe minti 5
- 3
In tayi minti 5 ki bude ki xuba albasar dinki da tafarnuwa da kika yanka ki barshi minti 2 seki bude ki saka maggi da chilli powder dinki in kina da shi in baki dashi xaki iya saka yaji namu na hausa seki juya ki dan saka ruwa kadan se ki saka tattasai da tumatur dinki ki juya ki rufe minti 2
- 4
Idan dankalin ki ya soyu seki kwashe ki barshi ya tsane. bayan minti 2 seki bude hadin hantar ki xuba koren tattasan ki da bay leaves ki juya ki rife minti uku shikkenan seki sauke ki hada da dankalin ki 😍
- 5
Similar Recipes
More Recipes
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Lauren
-

Rae
-

Andrea
-

Honey brown sugar toasted pumpkin seeds
Chef Nena
-

1953kenny
-

Amma's Confectionery
-

Harminder Kaur Sethi
-

Afrah's kitchen
-

Maryam Muhammad -

Geeta Godhiwala
-

tuliika -

sakshi -

vishesh -

aamir -

aadlil






















Comments