Steps
- 1
Da farko zaki hada kayan aekin ki wuri guda sannan ki fara kwaba filawa nidae kwabi mae qarfi nayi sannan kisa nama kan wuta domun ya dahu kina jujjuyashi yadda ze dahu da kyau sekije ki daka kayan Miya kamun nama ya dahu
- 2
Daga nan kina Kula da banganki,wurin kwabin filawa za'a sa gishiri Amma kadan se a ajeashi na Montana,seki koma wurin nama idan ya dahu se a zuba soyayyen kayan miya a hadasu wuri daya su dan qara dahuwa.se koma wurin filawarki.
- 3
Ki koma wurin filawa ki kama mulmulata kina shafa mae kina sa filawa kiyi irin hk har sau uku sannan ki qara mulmulata seki sa a kwabin mae dan xafi ta gasu kadan seki cire,seki aje ya huce seki sa source din Naman a ciki se a kulle.
- 4
Se kin gama duka seki sa mae se yayi xafi sannan a Saka samosar sbd ta soyu da kyau ba tare da ta Sha mae sosae ba.Aci lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Madhumita Bishnu
-

Ryan
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

wingmaster835
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Mad Cook
-

Maryamaminu665
-

Hufaz Snacks And More
-

Emilys Home Cooked Kitchen
-

Yui Miles
-

Goats cheese balsamic sweet potatoes
Fionn Finegan -

Autumn Paradox
-

Rachel
-

bill426
-

La Eeeshars

























Comments