Soyayyar shinkafa mai kori da half-fried Egg

Akwae dadi sosai,kuma cikin sauqi zakiyi abinki👌,,,,ki gwada er'uwa #team6dinner
Soyayyar shinkafa mai kori da half-fried Egg
Akwae dadi sosai,kuma cikin sauqi zakiyi abinki👌,,,,ki gwada er'uwa #team6dinner
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tanadi kayan hadinki.
- 2
Sae kiyi perboiling shinkafar da kori.
- 3
Sana ki daura mai a wuta ki zuba kayan miyarki,ki Dan soyasu.(zakiyi iya Dan xuba sinadarin girkinki kadan koh kuma ki Bari sae kinsa shinkafar).
- 4
Sae ki xuba shinkafarki kidan juya,sana ki zuba sinadaran girkinki, cabbage,cucumber da namanki.
- 5
Ki juya su hade jikinsu,ka cigaba d soyawa har xuwa kmr mintuna 10-15...zakiji tna qamshi.
- 6
In tayi sai ki sauke.
- 7
Sae ki Dora frying fan dinki a wuta ki zuba mai dan kadan.ki fasa kwanki kisa(kada ki kada).
- 8
Note:kada ki cika wuta d yawa,kwanma optional sbd b kowa ke iya cin half-fried egg musamma ma a kasarmu Nigeria. Wannan girkin beda wta wahala sosae,a saukake zakiyi abinki...........ki gwada akwae dadi sosai😋
- 9
- 10
Keywords
Similar Recipes
More Recipes















sharhai