Salad

asmies Small Chops @cook_16692416
Idan kina bukatar chin abu mara nauyi mostly at night you can try this, xa kuma a iya hadashi da jellof rice or white rice da stew
Salad
Idan kina bukatar chin abu mara nauyi mostly at night you can try this, xa kuma a iya hadashi da jellof rice or white rice da stew
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke lettuce, cucumber, carrot, tomato da ruwan gishiri ki tsane
- 2
Sai ki yanka lettuce din kanana kiyi arranging a plate
- 3
Ki kankare bayan carrot din sai kiyi grating, ki xuba akan lettuce din
- 4
Ki yanka cucumber, tomato da albasa da kwai saiki yi arranging yayi kyau saiki xuba salad cream when serving
- 5
Xaki iya storing a fridge kafin time din ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11071607

sharhai