Faten tsakin masara lll

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara
  2. Kabewa
  3. Alayyahu
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Ruwan nama
  8. Lawashin albasa
  9. Curry
  10. Garin tafarnuwa 1tsp
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A bare kabewa a yanka yadda akeso sai a wanke ta da ruwa mai tsafa Sai a zuba a cikin tukunya a dora a wuta a dafa har sai tayi sai a sauke a a tsame ta daga ruwan a markada tare da kayanmiya

  2. 2

    A zami wata tukunyar a dora a wuta sai a zuba wannan markadan,ruwan nama maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a wanke tsakin da ruwa sannan a zuba cikin tukunyar a rage wuta dan hk zan sa ya dahu yadda ya kamata ba sai ya kone ko kama ba

  3. 3

    Daga karshe idan ya dahu kafin a sauke sai a dauko yankakken kuma wakakken alayyahu da lawashin albasa a zuba a gauraya sai a sauke a zafin abincin zai dafa su

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes