Sinasir din semovita

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#team6lunch,yanada dadi sosai ko haka kacishi batare da komi ba

Sinasir din semovita

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#team6lunch,yanada dadi sosai ko haka kacishi batare da komi ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Semovita kofi
  2. 1Yoghort kofi
  3. 1Madara kofi
  4. Mai
  5. Koren tattasai
  6. Jan tattasai
  7. Albasa
  8. Yeast 1teaspn
  9. Baking powder 1 teaspn
  10. Sugar cokali 4

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba semovita dinki acikin kwano sannan kisa madara da yoghort kisa ruwan dumi ki hada ki kwaba kisa yeast,baking powder ki kuma juyawa

  2. 2

    Karyai tsululu sannan kirufe ki ajiye agu mai dumi

  3. 3

    Sannan ki yanka su koren tattasai,ja,albasa

  4. 4

    Idan yatashi saiki dauko ki dora kasko kisa mai sannan kisa sugar ki jujjuya saiki zuba su tattasanki akai ki rufe kibarshi yagasu hi i

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes