Peanut Burger
Steps
- 1
Ga kayan da kike bukata
- 2
Zaki wanke gyadarki ki bar ta ta bushe
- 3
Sai ki samu roba mai kyau ki fasa kwan aciki, ki xuba sugar da gishiri.
- 4
Sannan ki xuba flavour aciki ki karkadashi ya kadu
- 5
Sannan ki xuba wannan gyadar da kika shanya a cikin roba mai kyau sai ki dauko wannan kwan da kika karkada ki xuba akai
- 6
Sai ki ringa barbada flour kina jujjuyawa har sai yayi kamar haka
- 7
Sai ki soya
- 8
Sannan ki xuba acikin roba mai kyau
Similar Recipes
More Recipes
-

Sampada Shrungarpure
-

culinarycubit
-

Kulsoom Bukhari
-

Hema Wane
-

Akshita -

Carla Bolaños
-

Bhavnaben Adhiya
-

Japanese Green Peppers and Enokidake Mushrooms Fry
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

crissy3622 -

Chef Nena
-

Elyse Rose
-

Fary Feroz
-

Sami Saqib
-

Khalida Misbah
-

Sami Saqib
-

Palwasha Pearl
-

Rahma Tijjani
-

Hiroko Liston
-

Passi Vikshali
-

Areeba Masroor
-

Protein loaded Split Bengal gram patty burger😊
Madhusmita Panda
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11124597

















Comments