Steps
- 1
Dafarko Zaki samu gurasarki sai ki samu ruwan zafi ki aji ta gefe ki dinga daukar gurasar kina tsomawa acikin ruwan zafin ki jujjuya sai ki fito da ita kisa acikin plate idan kinaso Kuma Zaki iya steaming dinta
- 2
Idan Kika Gama na adadin da kikesso said ki dauko hadin kuli kulinki ki barbada aka said ki Barbada manki haaka zakiyi hard ki gama
- 3
Sai ki dauki yankakken cabbage, albasa, tumatir, cocumber said ki sa acikin frying pan ki daura akan wuta kidan bashi tsoro wato kidan dafashi Sama sama, said ki zuba akan hadadden bandashenki, shikenan said ci
- 4
Similar Recipes
More Recipes
-

A Simple Plum Pie That Always Turns Out
OnlyProven Recipes
-

Creamy Chicken Cheesy Stuffed Bread 😋
Bushra Mazhar
-

Bushra Mazhar
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Persian Khamse Abij (Grape Jam & Eggs)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian Mirza Ghasemi (Eggplant & Tomato Dish)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian-Style Homemade Tomato Paste
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Twice Baked Loaded Potato Skins
Chef Mommy Nessa
-

Air Fry with Me
-

Kadisweet
-

Air Fry with Me
-

Air Fry with Me
-

Abha Agam Singh
-

Epseeta Panigrahi
-

Sakshi Chaturvedi
-

Peaspotatoescurry#festivedishe
Dipa Bhayani -

Epseeta Panigrahi
-

Divya jindal
-

Sarbjeet Vinayak
-

Sheenay Khan
-

Jyoti Lovely Narang
-

Hema Brijwani








Comments