CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Chinese White rice
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Chinese White rice ainihin hoton girkin

Chinese White rice

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

Ita wanna shinkafar gaskiya dandanon ta daban yake da sauran dafuwar shinkafar ga dadin ga sa kawa

Ita wanna shinkafar gaskiya dandanon ta daban yake da sauran dafuwar shinkafar ga dadin ga sa kawa

Kara karantawa

Chinese White rice

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

Ita wanna shinkafar gaskiya dandanon ta daban yake da sauran dafuwar shinkafar ga dadin ga sa kawa

Ita wanna shinkafar gaskiya dandanon ta daban yake da sauran dafuwar shinkafar ga dadin ga sa kawa

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

ta mutum biyar
  1. 3 cupShinkafar
  2. Mai 1lodayi
  3. 6Carrot
  4. 3Koran tattasai
  5. Kayan kamshi
  6. 5Kwai
  7. Sweet corn yadda kike so
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai zaki wanke shinkafar ki sai ki wanke ta da gishiri sai ki dafata amma kada ta dafu sosai sai ki tace

  2. 2

    Sanna sai ki kawo mai ki zuba a Tukunyar ki kamar lodayi daya sai ki sa bay leaf,cinnamon, cardamon sai ki barsu su dan soyu sai kuma ki kawo shinkafar ki zuba jiye ta soyata

  3. 3

    Nan kuma ga carrot da Koran tattasai da albasa kin yi dice sin su sai ki zuba ki sa ruwa kamar 1/2cup ki rufe kada ki manta har peas zaki saka

  4. 4

    Sanna ga kwan ki kamar guda biyar sai ki sami pan ki sa mai sai ki fasa kwan ki kada shi sai ki sa gishiri kawai ki juye ki yi ta juyawa sai yayi sai ki dauko ki juyi a cikin shinkafarnan da take kan wuta sai ki juya sai ki dauko sweet corn ki zuba ki rufe na dan wani mitina haka sai ki sau ki zaki iya ji da shredded beef soup

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
rannar December 23, 2019 08:24
#kanostate#

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kunun Koko
  2. Kwadan Lansir
  3. Cinnaka(candy crush)
  4. Dirty rice
  5. Kunun Gyada
  1. Indomie da akwai
  2. Taliya Mai kifi
  3. Dirty rice
  4. Zobo
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11257474
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close