Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki soya Mai da albasa kisa tafarnuwa, ki jajjaga tattasai da albasa kisa, kisa green beans idan sun soyu kisa Maggi, gishiri, curry da thyme sai kisa kifi ki zuba ruwa keep barshi ya tafasa

  2. 2

    Sai ki karye taliya ki zuba, ki Dan yanka albasa kisa, ki motsa ki barta ta dahu irin yadda kikeso, Ni wannan nayita da Dan Romo(Bata tsane ruwa)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes