Steps
- 1
Da farko ki wanke chicken,liver dinki ki dafa ki soya ama shi liver sama sama zaki soya dashi da prwans
- 2
Kiyi grated tatase da attarugu kisa oil a pan dinki kisa onions ki zuba kayan miya ki soyasu su tsane sekisa maggi,curry, seasoning ki dawko soyaye nama ki zuba kisa oil ki barshi for 5mn seki sawke
- 3
Ki wanke rice dinki sosai ki tafasa ruwa ki zuba a kanshi ki barshi for 5mn seki tsane
- 4
Ki dora oil ki zuba thyme, curry, ki dawko rice din ki zuba in low heat ki barshi for 5mn,seki zuba ruwa nama inda bakida ruwa nama kisa ruwa zafi
- 5
Kiyi grated onion da attarugu ki zuba kisa seasoning,liver,prawns, maggi,curry, spices ki rufeshi in low heat
- 6
After 5mn ki zuba su vegetables dinki kisa foil ki rufe kansa in low heat har se ya nuna
- 7
Kiyi serving da pepper chicken ki yanka cucumber da dafafe kwai
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Grill-Master
-

Lauren Maxwell
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Robert Gonzal
-

Husseina Nazir
-

Soumi Banerjee
-

Pineapple Pastry cake Whole Wheat & sugar free
Debamita Chatterjee
-

Maman Jaafar( Khairan )
-

Maman Jaafar( Khairan )
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Bakers spice
-

Hema Brijwani




















Comments