Miyar wake mai kifi da nama
Wannan girkin yana da dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakigyra wake kidafashi yadahu saikitace kibarshi yatsane akwando saikigyra kayan miya kimarkada kigyara kifi ki aje gefe saiki wanke nama kidora da albasa kisa thyme kidora awuta kibarshi harsai ruwan yatsotse saikisoya ki kwashe saikigyara kisaka kifi kisoya bayan kigyarashi saiki kwshe kizuba kayan miya kisoya sama sama
- 2
Saikiziba waken dakikadafa kisa nama da kifi kisa magi da kori da gishiri kijuya suhade saikirufe bayan wasu mintina kizuba albasa da alayyahu dakikagyara kika yanka bayan minti 5 saikisauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11674536




sharhai