#Shawarma

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

shawarma abincine na larabawa Wanda malam bahaushe yamaidashi abin marmari

#Shawarma

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

shawarma abincine na larabawa Wanda malam bahaushe yamaidashi abin marmari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2flour kofi
  2. yeast tblspn
  3. sugar Kadan
  4. baking powder kadan
  5. Mai 3tblspn
  6. nama
  7. tafarnuwa
  8. albasa
  9. Koren wake
  10. atarugu kadan
  11. maggi
  12. curry
  13. cucumber
  14. Karas
  15. kwai
  16. gishiri kadan
  17. Mayonnaise
  18. ketchup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafari zaki tankade flour ki kizuba yst,gishiri, sugar,baking powder da mai kiyi mixing sannan kizuba ruwa ki kwaba bayin kingama seki shafe kwabin naki da Mai kirufe haryatashi

  2. 2

    Idan yatashi sekiyayyankashi pieces kina dangwalo flour kinadorawa akan abin murji

  3. 3

    Komurzashi yayi fadi karkibarshi dakauri yayi fele fele

  4. 4

    Bayan kingama seki dora kaskon suya non stick kisa wuta kadan kinayi kinajuyashi duk bayan 10sc

  5. 5

    Idan kikagama sekihada mayonnaise da ketchup kishafa akan bread din

  6. 6

    Seki dauko namanki dakika tafasa harya tsotse ruwansa kinyanka albasa, Maggi,kayan kamshi da kabejin da kika yanka da Carrot da cucumber da soyayyen kwai

  7. 7

    Sekifarajerasu akan biredinda kkashafawa ketchup da mayonnaise

  8. 8

    Sekina karasaka cream din kinadashi kamar tabarma

  9. 9

    Sekikoma shafawa kasko Mai kadan kidorashi Awuta na minti3

  10. 10

    Dakinsauke shawarma takammalah enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes