Palm oil Jollof rice
My favourite
Steps
- 1
Zaki dauraye shinkafarki sannan ki tafasa ki wanke ta ki aje a gefe sannan ki tafasa wakenki shima sannan ki tafasa kifin ki aje a gefe shima
- 2
Sannan ki dauraye tukunyarki ki Dora a wuta ki zuba mai idan ya yi zafi ki zuba albasa idan ya soyu sai ki zuba kayan miyanki ki rinka motsawa har ta soyu sannan ki tsaida ruwa idan ta tafasa ki zuba seasonings da kifinki
- 3
Idan ya tafasa ki zuba wakenki for some minutes sai ki zuba shinkafan ki motsa ki rufe ki rage wuta ki barta har ta tsotse
- 4
Sannan ki zuba wankakkiyar alayahonki that's all
Similar Recipes
More Recipes
-

Sanuber Ashrafi
-

✨ Creamy Malai Potato Kofta Curry 🥔🤍 | Soft Koftas in Rich Silky Gravy
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sampada Shrungarpure
-

Crumbs & Chaos
-

Jigisha Modi
-

Supriya Devkar
-

Shilpa Shah
-

Ruchi Agarwal
-

Jigisha Modi
-

Taustin Kaste
-

Borbor
-

The most amazing meatloaf ever
ilovemywife72700
-

Staff Canteen UK
-

Chhaya Chouhan
-

Mrs Irfan
-

Harwin Prahara
-

Diksha Singh
-

Hina Gul
-

White chocolate strawberry shake
khayrees Tasty bites
-

Peanut & Garlic dry Chutney Recipe
Chhaya Chouhan
-

Laju Gehani
-

RuQus
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11753429









Comments