Dan wake da chips da kwai😋

Sa'adatu Dauda Aliyu @cook_20790836
Dan wake da chips da kwai😋
Steps
- 1
Ki samu robanki mai kyau ki jiqa kanwa da ruwan dumi ki ajiye a gefe
- 2
Sai ki samu wani roban mai kyau mai dan fadi ki tankade flour dinki ki samu kuka ki tankade kai
- 3
Sai ki dauko ruwan kanwan ki ku tace ki ruba ki kwaba
- 4
Sai ki zuba ruwa a tukunya ki daura akan wuta kisa kwai aciki ki rufe ki varshi ya tafasa sai ki jefa dan waken ki ki bashi kaman minta 30-40
- 5
Sai ki fere dankalinki ki soya
- 6
Sai ki soya oil dinki da albasa aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Bethica Das
-

fenway
-

ilovemywife72700
-

Carnice Dianne
-

Anandhi Suresh
-

Keeza Dhingra
-

Hide and seek biscuit Eggless cake
Shubhi Rastogi
-

Harshitha GS
-

PV Iyer
-

Salmon & Prawns marinated in Gin Esque
RECIPES FROM MY TRAVELS
-

Bengali Spice 💚
-

Yirel Zawadi Okongo
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11764853

















Comments