Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Wannan tuwo yanada dadi Kuma bazaki dade kina dafawa ba
Tuwon alkama da semo da miyar kubewa
Wannan tuwo yanada dadi Kuma bazaki dade kina dafawa ba
Steps
- 1
Zaki tafasa ruwa ki rage kadan, saiki dama garin alkama ya kasance dashi Zakiyi talgi, saiki zuba cikin tukunyar kina juyawa, saiki rufe Amma ba dukaba
- 2
Saiki barshi ya dahu, inya dahu zakiga yana kumfa shine alamar dahuwanshi, saiki rika sa semo kina juyawa haryayi taurin da kikeso saiki yayyafa ruwan zafi kadan ki rufe ki barshi ya turara kamar na minti 5 saiki kwashe.
- 3
Kisa ruwa daidai a pot din Miya, kisa daddawa ki barshi ya tafasa saikisa maggi 1, ki bashi kamar 2 minutes saiki zuba kubewarki da kika yayyanka kanana
- 4
Saiki sa whisker ki juya sosai, saiki barshi ta dahu kamar minti 3 xuwa 5 saiki sauke
- 5
In zakici saiki hada da hadaddiyar stew dinki Wanda yaji kifi da kassa😜😜 shikenan aci tuwo lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Cafeishq
-

Sarvat Hanif
-

Shobha Deshmukh
-

Ramaben Joshi
-

ZMA
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jeni
-

Gerard Mallari
-

stephcinn
-

Gerard Mallari
-

Erum Shah
-

Priyam Batra Mehta
-

Anita Dutta
-

Mss Leemah's Delicacies
-

Nosheen Nadeem
-

Memoona Aslam
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Princy Mehta -

Nimra Sheikh
-

#Tripolitan_cuisine#Oven_Roasted_Lamb_Chops_and_Vegetables
Tripolitan Cuisine










Comments