Dafeffen Dankali da miyan egg
Umarnin dafa abinci
- 1
Da faro Zaki fere Dankali ki wanke ki daura shi a wuta kisa gishiri zai dahu for 15 minutes Sai ki zauke
- 2
Zaki sa Mai a wuta da albasa idan yayi zafi Sai kisa jajjagen attaruhu, Zaki fasa egg ki kada shi Sai ki juye akai ki sa cokari ki zuya shi zai zama kaman kuskus Sai kisa koren tattasai kayan dandano da kayan kamshi for about 5 minutes Sai ki zauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11843789




sharhai