Couscous da sauce na soyayyen kifi

Maigida baya son couscous Amma da na gwada da miyar kifi sai labari saboda shi mai son kifi ne
Couscous da sauce na soyayyen kifi
Maigida baya son couscous Amma da na gwada da miyar kifi sai labari saboda shi mai son kifi ne
Steps
- 1
A kankare karas a yanka Shep din diyan sugar
- 2
A dora ruwan a tukunya kan wuta, idan sun tafasa a saka karas din yayi laushi sai ya kusa dahuwa
- 3
Sai a zuba Butter da gishiri, sai ki zuba couscous dinki a juya ki bashi minti biyar saboda bayansa qarfi, sai a sauke.
- 4
Sauce din kuma, a wanke kayan miya
- 5
A gyara kudin a ajiye a gefe
- 6
A jajjaga ko a yanka kayan miyan
- 7
Sai a dora tukunya a wuta a zuba albasa ta dan soyu sai a saka jajjagen su soyu
- 8
Sai a zuba kayan dandano, sai ki zuba kifin ki qara albasa tare da kifin a sa wuta kadan a barshi na minti 4/5. Sai a sauke a ci da couscous
Similar Recipes
More Recipes
-

Schezwan Upma Bites - Fusion Morning Breakfast
Daxa Parmar
-

Tumiso Foods
-

Tina
-

ZMA
-

Chicken bacon ranch chicken breasts
Elyse Rose
-

Sudha Agrawal
-

Foram C. Virani
-

Heenaba jadeja
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Christina
-

Filet Mignon w/ Bacon-wrapped Shrimp over Spiced Bok Choy
The Cast Iron Soulé
-

Elyse Rose
-

Catherine Malvicino
-

Healty Drink (Spinach Fig & Carrot)
mevrouwpinda
-

Andrew Pirkola -

Drashti geriya
-

Roopesh Kumar
-

Rumin
-

Hina Gul
-

nasir hashmi
-

Kanini Kaseo
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Aunty Eiko's international cuisine experience













Comments