Shinkafa Mai Hade Da Karas🥕

Duba da yanayi ne da karas duk inda ka duba sai ka ganshi😊hakan ya bani damar sanya shi cikin dafa farar shinkafa don canja samfurin dahuwan ta 🤗hakan yh qayatar da iyali nah. Yar uwah ki gwada kema ga iyalin ki don burge su 💯🤝
Shinkafa Mai Hade Da Karas🥕
Duba da yanayi ne da karas duk inda ka duba sai ka ganshi😊hakan ya bani damar sanya shi cikin dafa farar shinkafa don canja samfurin dahuwan ta 🤗hakan yh qayatar da iyali nah. Yar uwah ki gwada kema ga iyalin ki don burge su 💯🤝
Steps
- 1
Zaki wanke shinkafa tas sai ki juye ta steamer ki barta ta tsame ruwan. Sai ki daura mai a wuta in yayi zafi ki zuba albasa, tafarnuwa da Kanin fari ki juya sai kinji qanshi sai ki kawo shinkafar naki ki zuba a kai kiyi ta juyawa har tsawon minti biyar sai ki kawo ruwan zafi ki zuba day day yanda zai dafa ta ki zuba gishiri rufe
- 2
Sai kiyi grating in carrots inki idan ruwan shinkafa yh tsotse sai ki kawo wannan grated carrots in ki zuba ki juya ko ina yh samu sai ki rage wuta ki barta tsawon minti biyu sai ki sauke
- 3
Ga shinkafa Mai karas nan ta kammala
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Prithika
-

Mallika Ramshatriya
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

hughluotatebe
-

Deeya Sanchari
-

Quick Ground Turkey 🦃 Shepard’s Pie 🥧
Crock Pot Girl 🤡
-

Elyse Rose
-

Sonia Chaturvedi
-

Marcella Chyrrie Tabosei
-

Christine Mbuvi
-

Deeya Sanchari
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Rahinerth Sheshe's Cuisine
-

Ummubasma
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Herwarjay















Comments