Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka su albasa a tsatsaye sai ki zuba mai a tukunya ki zuba jajjagen ki soya sai ki kawo dafaffen awara da kika soya damai ki zuba a ciki ki juya sai ki zuba sauran kayan hadin da sinadarai ki juya a rufe a rage wutar.Idan ya hade jiki ya soyu sai a sauke ana iyaci da shinkafa ko taliya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12039474




sharhai