Steps
- 1
Zaki wanke kayan ciki su wanku tsab kayan ciki akwai wuyar wanki sai kin lura
- 2
Sai ki dora kan wuta ya tafasa
- 3
Ki tsaye ruwan ki kara wankewa ki maida kan tukunya ki sa albasa
- 4
In ya kara tafasa sai ki zuba kayan hadi ki bar shi yayi ta dahuwa
- 5
Kar ki sa tattasai da yawa kar ya sa yayi kauri an fi so da ruwa-ruwa
- 6
In kika daka kayan kamshi lkcn da zaki yi girki sun fi sa kamshi
- 7
Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

Roxi Walker
-

ShaiLeeds
-

ShaiLeeds
-

Delicious butter herb pork tenderloin
Tonya Taylor
-

ShaiLeeds
-

Mona Ali
-

Priya
-

Anandhi Suresh
-

LeeVenter
-

Putra Adnyana Raja
-

Ritu Singh
-

Diya Purswani
-

Fatima Rais
-

Chicken Karaahi Restaurant Special
asma syed
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12333523










Comments