Steps
- 1
Zaki hada duka ingeridients dinki a bowl kmar haka
- 2
Zaki gauraya shi sosai sosai
- 3
IN kin gama gauraya zaki dan dunkule shi kmar haka.Inkinga ya wargaje to bai hadu ba Sai ki kara mai kadan in kuma bai wargaje ba shikenan
- 4
Zaki zuba ridi a tsakiyan hannunki sannan mi debo hadin nan ki mulmulashi sannan ki danna adai dai tsayin ridin nan.Kiy flatten dinshi sosai kmar haka
- 5
Sannan ki gasa15-20 minutes.Ya danganta da karfin oven din.Shi gireba ba asa masa ruwa ko kadan wannan mai din shine ruwansa sannan in baki da icing suger inzakyi using nrml suger sai kin daka shi sosai yayi laushi
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutritional Meal-Panch Dal Khichdi
Anoli Vinchhi
-

Falgooni Mangrola
-

Ryan
-

Ryan
-

Vedangi Kokate
-

Shobha Rathod
-

Crockpot Mushroom 🍄 Chicken 🐔 with Spinach
Crock Pot Girl 🤡
-

Layla (lulu)
-

Tonkatsu- classic Japanese pork cutlet
Bo okaasan -

DrSwati Verma
-

Girl from Bahrain
-

Anamta Azeem
-

Veg Pulao for toddler 2 year old baby
Asma Farheen
-

Flora's Kitchen
-

Egg source, chips, akara n fried egg
Aishatu Basheer
-

Bushra Mazhar
-

Queen Tamkanat
-

Chris Birrell
-

farhas_cuisine





















Comments