Tuwon Gero d Miyar Zogale

Abincin Gargajiya akwai dadi I enjoy cooking it and my boss like it too
Tuwon Gero d Miyar Zogale
Abincin Gargajiya akwai dadi I enjoy cooking it and my boss like it too
Steps
- 1
Da farko ki Fara dora ruwan zafi a tukunna ki jira y tafasa sai kiyi rude ki zuba ki barshi y dahu sosai sai ki tuka tuwon ki barshi Kuma y turara
- 2
Daman kin jajjaga attaruhu tare d citta d tafarnuwa kin yanka albasarki
- 3
Sai ki Dora tukunya a wuta ki sa manja d albasa d jajjagen kayanki ko markadede ki barshi su soyu
- 4
Sai ki zuba ruwa tare d gyadarki nikakiya ko dakakiya
- 5
Ki barshi su dahu sosai sai ki sa xogale ki bashi y dahu na dakika kadan
- 6
Sai ki kwashe tuwonki a Leda fada t kin Riga kin bude ta ta bangare daya ki murde bakinta ki sa a flask
- 7
In a take zaku ci sai ki zuba a faranti launch or dinner
Similar Recipes
More Recipes
-

jglehenbauer
-

Myles Levin
-

Sanuber Ashrafi
-

Tabrizi Nan-e Roghani (Traditional Persian Bread)
Fateme Persian Kitchen
-

Meatballs in Creamy Sauce with Porcini Mushrooms
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Fruit salad with watermelon, melon, and strawberries
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Persian Tomato Rice (Kateh Gojeh)
Fateme Persian Kitchen
-

culinarycubit
-

Shilpa Shah
-

Malaya Gladden
-

Taro Saeki
-

Taro Saeki
-

Healthy Pancakes - Healthy Breakfast
S Rosaline Prusty
-

Sai’s kitchen -

Niki Freeman
-

Mukti Sahay
-

aysha Kaita -

Puja Shaw
-

Khalida Misbah
-

Banana and Peanut butter cookies
Jessica Sudharta
-

Mansi Maun
-

Gary Waite
-

Foodiie kismat
-

Sneha jha
-

Rukayya Kabir Golden




Comments