Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki hada set ingredients dinki wuri ɗaya,saiki saka butter ki murza komai ya hade wuri daya
- 2
Saiki zuba kwai shima,da km flavor da kuma kwai,kinayi kina murzawa
- 3
Saiki ringa zuba ruwa kadan kadan kina kwabawa har yayi
- 4
Saiki diba dough din kadan kina rolling dinshi,bayan kinyi rolling saikiyi amfani da injimin taliya ko km kuyi amfani da pizza cutter saiki yankashi
- 5
Ki aza mai yayi zafi saiki soya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13426258




sharhai (3)