Dambun kifi

Inajin dadin dambun kifi musamman wajen sarrafa kayan break fast... Su bread roll da su fish pie
Dambun kifi
Inajin dadin dambun kifi musamman wajen sarrafa kayan break fast... Su bread roll da su fish pie
Steps
- 1
Zaki wanke kifinki da veniger be kyaw
- 2
Kisaku non stick frying pan naki kizuba kifin achiki
- 3
Kisaka jajjageggen attarugu da albasa da galic
- 4
Kisa akan wuta inyadan turaru Sai ki zuba kayan kanshinki da kayan dandano
- 5
Inya nuna Sai ki chire manyan kayoyin Sai kisa muchiya ki tukashi
- 6
Zakiyi ta tukashi har Sai ya Fara gasuwa Yana soyuwa har kigama
- 7
Inkingama Zaki baza akan tray Sai ki tsince kananun kayan chiki Sai kijuye a roba me murfi
- 8
Yana jimawa Zaki iya yin koma meye dashi su bread roll fishroll Dade sauransu
Similar Recipes
More Recipes
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Sanuber Ashrafi
-

✨ Creamy Malai Potato Kofta Curry 🥔🤍 | Soft Koftas in Rich Silky Gravy
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sampada Shrungarpure
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Chef Camron
-

Crock Pot Girl 🤡
-

TizzleMySkittles
-

Potato, mushroom and bok-choy sauté with mustard sauce
Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Sonal Modi
-

Chelimo Dorcas
-

Protein Packed Omelette with a Twist
Jennita Josiah
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Jennita Josiah
-

K.P Soni
-

Mom Nash Kitchen
-

K.P Soni











Comments