Vegetable garlic spaghetti with potatoes

INA san wanan abincin domin sauqi,dadi dakuma qarin lafiyar da yake dashi
Vegetable garlic spaghetti with potatoes
INA san wanan abincin domin sauqi,dadi dakuma qarin lafiyar da yake dashi
Steps
- 1
Zaka fere dankalinka kayanka shi dice sai ka dauraye ka sa atukunya da ruwa ya dan dahu bayayi lugub bah.
- 2
Idan dankalin ya dahu sai ka sauke awuta ka juye cikin ruwan sanyi domin ya rage zafi sai ka sosoka taliyarka aciki ba tare da ka karya taliyar bah sai ka aje gefe ka daura ruwan zafi domin dafawa
- 3
Idan ruwan ya tausa sai ki sa taliyarki atsaitsaye idan kuma tukunyarki babbace zaki iya sawa akwance ahankali zata dinga dahuwa tana shigewa cikin tukunyar gabaki daya.
- 4
Idan ta dahu sai ki sauke ki juye acikin colender ki aje agefe har ta tsane gabaki daya
- 5
Zaki bare tafarnuwarki ki yanyankata qana na,sai kizuba mangyada atukunya ki soya tafarnuwarki amma karki bari ya soyu sosai
- 6
Ki kankare karas dinki ki yanka shi da koren wakenki tareda peas dinki ki wanke,idan kika tsane sai ki zuba cikin cikin mankin nan mai dan zafi ki fara soyawa sama sama tare da sa dandanonki,thyme dakuma masala
- 7
Idan ya soyu sai ki zuba taliyarki aciki sanan ki juya ahankali yanda komai da komai zai hadu
- 8
Idan yayi sai ki juye aci lafiya
- 9
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Muas_delicacy know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Sona Patil
-

Bhavnaben Adhiya
-

Annesther
-

Simple Egg and Bread Breakfast
Annesther
-

Annesther
-

Heenaba jadeja
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Salmon with lemon mustard sauce
Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Daniel Lim
-

Minda
-

carrie
-

Vandana Bohara
-

meena sharma
-

Saima Sameer Ali
-

Chaya Haridoss
-

Shreesha -

Krishna N Sahu
-

Gurpreet Kaur
-

Suneet Ashish Gupta
-

Jyoti Prakash Assudani
-

sushcookss





















Comments