Special Awara

Special Awara Tana d dadin ci d Kuma serving musamman idan kinyi baki.
Ga saukin kashe kudi d sarrarafawa.
Special Awara
Special Awara Tana d dadin ci d Kuma serving musamman idan kinyi baki.
Ga saukin kashe kudi d sarrarafawa.
Steps
- 1
Zaki samu awarar k ki saka ta a ruwan gishiri idan tayi kmr 10 minutes sae ki tsameta.
- 2
Sae ki Dora Mai a wuta ki soyata sama sama
- 3
Sae k yanka tattasae,albasa, sweet peppe, tomato,k yanka su a circle.
- 4
Sae k xuba su pan k saka Mai K ta juyawa harsu yi sae k xuba maggi d spices k cigaba d juyawa.
- 5
Sae k kawo wannan awarar d kka soya ki xuba akae k ta juyawa a hankali har ko Ina yaji
- 6
Shikenan kin kammala.
- 7
Sae ci😋😋.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

StephieCanCook
-

StephieCanCook
-

Betty Guo
-

Matt Willett -

Keto Spiralized Zucchini Quiche
NichieKitchie
-

Emma Omondi
-

Shandré Goss-Ross
-

Mug Brownie 2min Microwave Brownie
theGlocalChef Rashmi
-

Fakhra Rubab
-

Meme
-

Aruna Thapar
-

LazyCook_HK
-

Monica Sharma -

Zyra Shahid
-

Rohini Singla



























Comments