Awarar Dankalin Turawa

Naja'atu Muhammad Bashir @Najah_1987
Awarar Dankalin Turawa
Steps
- 1
Zaki fere dankalin ki dafa shi sosai ya dahu sannan ki tafasa nama da hanta ki dafa kwai ki yanka Su kanana sosai tare da dankalin sai ki fasa wani kwan ki sa gishiri da dandano da curry powder da spices ki zuba hadin dankalin acikin kwan ki juya ki kisa mai kadan ki kulla a Leda ki dafa ki yanka kamar awara ki fasa wani kwan ki rinka tsomawa aciki kina so yawa shikenan kin gama.
Similar Recipes
More Recipes
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Kulsoom Bukhari
-

Ankita Kapil Varshney
-

Bossy Panda
-

PittbullMom2014
-

Achak1221
-

Misty Bass
-

lolebb -

Hina Ibrahim
-

Queensteph35
-

Ssmf Farhan
-

Hiroko Liston
-

Lettuce Salad with Basil Sumiso Dressing
Hiroko Liston
-

Fatima Mustafa
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Naja'atu Muhammad Bashir
-

Pooja Prajapati
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14678525









Comments (2)
sannu da qoqari girki yayi kyau
Don Allah shiga wannan group a Whatsapp do min in turo miki video yadda zaki koma Hausa App https://chat.whatsapp.com/IPnkZGrpOuc2QGdVy39Tdz
Cookpad- Ayi dahuwa cikin farin ciki!