Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2hours
3Peoples
  1. Fulawa Gwangwani Hudu
  2. Ruwa
  3. Yeast 1tblspoon
  4. Sukari rabin Gwangwani
  5. Zuma ko condensed milk
  6. Mangyada

Cooking Instructions

2hours
  1. 1

    Da farko za ki tankade fulawarki sai ki ajiye agefe ki zuba yeast a roba ki zuba masa ruwa mai dan dumi kadan ki barshi ya dan tashi sai ki zuba sugar ki juya sannan ki rinka zuba fulawarki har sai ta biyu sosai kada kwabin yai tauri sai ki rufe ki barshi ya tashi idan ya ta shi sai ki dora mai ki rinka soyawa idan kin gama sai ki yaryada zuma ko madara condensed shikenan sai asha da tea ko juice.

  2. 2

    Aci dadi lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Naja'atu Muhammad Bashir
on
I am Maman Umar and am so simple and I love create new Recipe and Cooking is my Dream.
Read more

Comments (2)

Similar Recipes