MIYAR BANDA (BUSHESHEN KIFI)

MIYAR BANDA (BUSHESHEN KIFI)
Steps
- 1
Da farko zaki wanke kifi da ruwa zafi,idan kina so zaki rarraba kokuma ki barta a guda guda.
- 2
Ki deba busheshen tumatur dinki daidai misalin (ya danganta da yawan miyarki)idan kuma baki da busheshen tumatur sai kiyi amfani da markadeden tumatur ko kuma tomato paste.sai ki jajjaga attarugu, tattasai,citta da tafarnuwa sai ki aje su a gefe guda.
- 3
Ki sa Mai a wuta idan yayi zafi sai ki sa yankakken albasa yadan soyu sai ki sa tumatur dinki da jajjagen attarugu,ki soya su.idan sun soyu sai ki tsaida ruwan daidai misalin kada ki cika ruwa dayawa kuma kada kisa shi kadan kisa daidai yadda zai dafa kifinki, idan ya tafasa ki zuba kifinki, gishiri da sinadarin dandano ki rufe barsu dahu sosai har sai yayi laushi.
- 4
Idan yayi ki barshi da ruwa ruwa aciki sai ki zuba ganye daga karshe,zaki iya amfani da ganyen lawashi, alaihu,ugwu,water leaf,duk dai ganyen da kike dashi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy Rajgira Puris with a Dollop of Shrikhand
Bina Samir Telivala
-

Brad's Curry Mustard Green Rolls
wingmaster835
-

Post Sous Vide Char Siu (叉烧) Pork Glaze
Mama Ngai
-

Kumkum Chatterjee
-

Dan Flynn
-

ifuchi
-

Shital Jataniya
-

Barnali Debdas
-

cindybear
-

Arezu
-

jenscookingdiary
-

Elyse Rose
-

Meme
-

Meme
-

Yuliyanti Zaenal
-

Shreesha -

Kajal Mehta -

Sonia Satish
-

humera -

Punjabbi veggies pasta Hotel's style
Sangeeta Sood
-

meena sharma
-

Amna Faisal
-

Tanushree Singh







Comments (3)