Kunun gyada
Gsky dae da Dadi baa maganar dadin shi😋
Steps
- 1
Ki na bukatar gyada markadaddiya.
- 2
Zaki jika shinkafar ki da citta da kanunfari na tsahon awa daya.
- 3
Idan 1hr.yyi sae ki markada.
- 4
Ki kawo gyadar ki k hada d makardaddiyar shinkafar ki ki dama sosae.
- 5
Sae ki kawo abin tata ki tace k tace sosae.
- 6
Sae ki xuba a tukunya k dora Akan wuta kina juya sosae
- 7
Zaki ga yyi kauri sae ki sauke shi kasa
- 8
Sae ki kawo ruwan lemon tsami ki xuba ki juya sosae sae ki saka sugar shkn.
- 9
Sae Sha😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Madhumita Bishnu
-

Bethica Das
-

Five Minute Healthy Vegetable Meal
Rumana Irfan
-

Francesco
-

Methi Thepla With Dry Chana Sabji
Rita Talukdar Adak
-

chef Nidhi Bole
-

Tom Jacobs -

Homemade Gluten-Free Potstickers
Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Immune system boosting fennel & vegetable soup
Felix Cortes
-

Renee
-

Brenda Njemanze
-

Renee
-

Mk Mahwish
-

Jantullu'sbakery
-

Grace's Lab
-

syedas kitchan
-

Macintosh
-

R@shows Cuisine
-

Boiled potatoes with cowtail soup
R@shows Cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14790979






















Comments