Soyayyen Irish da liver soup With cabbage and carrot

Soyayyen Irish da liver soup With cabbage and carrot
Umarnin dafa abinci
- 1
Firstly na dauko Irish dina na feraye na Wanke na yayyankashi a tsaye an zuba pinch of salt Na cakuda.
- 2
Na zuba mai a pan yai zafi na soya.n ajiye aside.
- 3
Daya tafsa na juye akan liver na zuba salt kadan.n rufe nabarshi 20mint.
- 4
Secondly na dauko liver na wanke na ajiye a gefe n tafasa ruwa badayawaba da I dai yadda ze hau kan liver
- 5
Na ziba tarugu n zuba onion na soyasu dazuka soyu na xuba maggi na dauko liver ta na tace dga ruwan na zuba acikin wnn su tarugun
- 6
Na zuba ruwa kadan nabata like 2mint na zuba curry n juya na kashe.
- 7
(abinda yasa nazuba curry dga karshe:kayan spices in aka zubasu a karshe sunfi kanshi da kama girki).
- 8
Na zuba cabbage da carrot aciki.kmr yadda yake aciki picture
- 9
Thirdly n dauko tarugu nei greating dinshi n dauko Sena do ko onion nai chopping din ta n dauko pan n zuba oil kadan
- 10
Se na dauko cabbage and carrot nayi cutting dinsu se na dauko fried dankalina da soup din liver na mai serving a plate
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





sharhai (2)