Soyayyen Irish da liver soup With cabbage and carrot

Soyayyen Irish da liver soup With cabbage and carrot
Umarnin dafa abinci
- 1
Firstly na dauko Irish dina na feraye na Wanke na yayyankashi a tsaye an zuba pinch of salt Na cakuda.
- 2
Na zuba mai a pan yai zafi na soya.n ajiye aside.
- 3
Daya tafsa na juye akan liver na zuba salt kadan.n rufe nabarshi 20mint.
- 4
Secondly na dauko liver na wanke na ajiye a gefe n tafasa ruwa badayawaba da I dai yadda ze hau kan liver
- 5
Na ziba tarugu n zuba onion na soyasu dazuka soyu na xuba maggi na dauko liver ta na tace dga ruwan na zuba acikin wnn su tarugun
- 6
Na zuba ruwa kadan nabata like 2mint na zuba curry n juya na kashe.
- 7
(abinda yasa nazuba curry dga karshe:kayan spices in aka zubasu a karshe sunfi kanshi da kama girki).
- 8
Na zuba cabbage da carrot aciki.kmr yadda yake aciki picture
- 9
Thirdly n dauko tarugu nei greating dinshi n dauko Sena do ko onion nai chopping din ta n dauko pan n zuba oil kadan
- 10
Se na dauko cabbage and carrot nayi cutting dinsu se na dauko fried dankalina da soup din liver na mai serving a plate
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Sinasir da hadin miyan Irish carrot and cabbage
#teamsokoto nayi wannan girkin ne saboda yarah sun matsa maanee ayi muna mai kamr masa irin nna masan kwai 😅😅😅 Mrs Mubarak -
-
Fried Irish with cabbage egg sauce
#ramadanclass, nayi wannan girkinne saboda wani lokaci my oga yanason abu marar nauyi da dare. Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Cabbage sauce
I’m In love with anything cabbage 😍…yana qara kyau abinci most especially sauce din cabbage Salma Bashir -
Indomie da irish
Wannan girki yanada dadi sosai musamman lokacin breakfast kokuma lokacin da kikejin kwadayi 😂 Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
White rice,irish and vegetable soup
Gaskiya naji dadin shi sosai, musamman dana hada da zobo mai sanyi Marners Kitchen -
-
-
-
Cabbage sauce with potato
Inason miyar nan domin megida na na matuqar sonshi ga Dadi ga sauqin sarrafawa ga qara lafia. Hadeexer Yunusa -
Chicken Cabbage Stew
Wana miyar cabbage ne anaci da shikafa, taliya, couscous wasu har doya ko potatoes sunaci dashi kuma yanada dadi Maman jaafar(khairan) -
Soyayyan Irish da Kwai
Inason innayi bude baki inci Irish saboda inajin dadinshi sosai #1post1hope# Ammaz Kitchen -
-
-
-
-
-
Moimoi with cabbage sauce
#teamsokoto Nayi wannan girkin ne saboda mai gida yayi azumi. Nasan zaiji dadinshi lokacin buda baki kuma yayi farin ciki 💃🏼😋💃🏼 Mrs Mubarak -
Burabusko da vegetable soup
Burabusko d vegetable soup yana dga cikin abincin danakeso sosai . browny
More Recipes
sharhai (2)