Umarnin dafa abinci
- 1
Farko xaki wanke barxaxxiyar shinkafar ki saiki xuba a kwalenda ko steamer ki rufe ta turaru kinayi kina yayyafa ruwa har taturara
- 2
Saiki sauke ki juye shi a roba ko dai maxubinki kisaka su attaruhu dakikai grating da kayan kamshi da maggi dasu kabeji d karas d albasa
- 3
Sai ki juya ki saka gyada(xaki iyasaka gyadaeki lkc dakike turara shinkafarki), inkingama xubawa
- 4
Saiki juya ki maidashi cikin kwalenda ko steamer yakuma turaruwa inyayi saiki sauke, asa mai inxaa ci inkinason yaji ma xakisa.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16306221





sharhai