Tura

Kayan aiki

1:00hrs
2 yawan abinchi
  1. Wake kofi 3
  2. Attaruhu 5
  3. Albasa 2
  4. Manja
  5. Sinadarin dandano 4
  6. Spices

Umarnin dafa abinci

1:00hrs
  1. 1

    Dafarko ki zazzabe wakenki ki wanke, seki hada da attaruhu da albasa ki kai markade bayan ankawo miki markade seki zuba sinaadarin dandano da spices

  2. 2

    Seki saami gwangwani kizuba manna seeki saami wnn kunlin kizuba aciki kidora tukunya akan wuta kizuba ruwa kidora kwalanda akan seki jeera gwangwanayan kirufe,

  3. 3

    Seeki dawo gefe ki jajjaga attaruhu kisaamu frying pan dinki kizuba manna

  4. 4

    Seeki dauko wannan attaruhu acikinsu kaskon idan yasuyu seeki zuba albasa da spices da sinaadarin dandano kidan bars

  5. 5

    Barshi yadan soyu seeki sauke seeki duba kiga alalanki yadahu seeki sauke kizuba a plate see ci😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
usaina yusuf
usaina yusuf @usaina
rannar

sharhai

Similar Recipes