Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Kayan kamshi
  3. Tyme
  4. Albasa da attarugu
  5. Maggi
  6. Mai (oil)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kaxa asa a tukunya tare da albasa da tyme da kayan kamshi da ruwa ba dayawa ba sae a rufe

  2. 2

    Bayan minti shabiyar ki kashe ki sae ki dora mai a wuta ki soya

  3. 3

    Dama jajjagen attarugu da albasa da tafarnuwa a soya sama sama sae ki hade d namanki soyayye ki sa yaji ko ina kan naman

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Abdulrahman
Hannatu Abdulrahman @mamanshukrah
rannar

Similar Recipes