Soyayyar dankalin hausa da miyar jajjage

Asiyah Sulaiman @Bintsulaiman
Soyayyar dankalin hausa da miyar jajjage
Umarnin dafa abinci
- 1
A fere dankalin hausa a yayyanka daidai misali,a wanke a tsame shi a kwando
- 2
A Dora Mai yayi zafi sannan a zuba dankalin bayan an barbada gishiri in yayi golden brown sai a tsame
- 3
A jajjaga tattasai,attaruhu da albasa
- 4
A Dora Mai kadan a wuta in yayi zafi a zuba jajjagen kayan Miya a zuba kayan dandano sai a barshi zuwa Dan wani lokaci ana motsawa Kar y kama har sai y soyo
- 5
Sannan a hada dankali da miyar jajjagen nan.aci Dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16603337



sharhai