Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mins
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

20mins
  1. 1

    Bayan kin wanki cucumber ki sai ki yanka ta kanana.

  2. 2

    Sai kisa a blender kiyi blending sosai.

  3. 3

    Sai ki sa tace Sannan ki sa lemon tsami da sugar sai ki juya sosai.

  4. 4

    Sannan ki sa a fridge yayi sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

Similar Recipes